<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Shawartaccen Tsarin Sujadar Lahadi</title>
<lyrics>[V1]
 1) Buɗewar sujada: a)Karatu ayoyin yabo daga Zabura; da b)Addu'a da gayyatar  Ruhun Mai Tsarki cikin Ekklisiya;
 2) Waƙar buɗewa
 3) Karatu Ayoyi na ɗaya domin Wa'azi
 4) Addu'ar neman gafarar zunubai;
 5) Waƙoƙin yabo da godiya
 6) Karatu Ayoyi na biyu (in akwai) domin Wa'azi
 7) Shaidar bangaskiya
 8) Waƙoƙin ɗaukakar Allah
 9) Addu'ar gabaɗaya: domin Ekklisiya, neman taimako
 10) Bayaswa (baiko) da addua'arshi
 11) Karatu Ayoyi na uku (in akwai) domin Wa'azi
 12) Addu'a ko waƙa domin wa'azi
 13) Saƙo ko wa'azi
 14) Sanarwa (Sakatare da Ma'aji da waɗansu)
 15) Cin jibi (lokacin Lahadin a kan ƙa'ida)
 16) Addu'a ko waƙar rufe taro
 17) Gaisuwa baƙi da sa albarkar bisa jama'a</lyrics>
</song>